Headlines

HOTUNA: Yadda Gwamnan Bauchi ya karɓi baƙuncin tawagar Media Trust

HOTUNA: Yadda Gwamnan Bauchi ya karɓi baƙuncin tawagar Media Trust

Gwamnan ya karɓi baƙuncin tawagar a ofishinsa da ke gidan gwamnatin Jihar Bauchi. ...

Zaɓen Ƙananan Hukumomi: Ba ni da shirin yi wa APC zagon ƙasa — Baloni

Zaɓen Ƙananan Hukumomi: Ba ni da shirin yi wa APC zagon ƙasa — Baloni

Ya ce bai taɓa zuwa wajen wani ɗan siyasa da nufin taimaka masa domin samun kujerar takara. ...

Hatsarin mota ya yi ajalin mata 2 a kan hanyar Kaltungo-Cham

Hatsarin mota ya yi ajalin mata 2 a kan hanyar Kaltungo-Cham

Hukumar ta ce tuni aka garzaya da waɗanda suka jikkata zuwa asibiti domin yi musu magani. ...

An kama ta kan rataye ɗan shekara biyu a Katsina

An kama ta kan rataye ɗan shekara biyu a Katsina

Hukuma ta damƙe wata mata da ake zargi da rataye ɗan riƙonta mai shekara biyu a duniya ...

Fulanin asali ba sa aikata ta’addanci — Sarkin Zazzau

Fulanin asali ba sa aikata ta’addanci — Sarkin Zazzau

Sarkin ya yi kira ga Fulani da su mayar da hankali wajen wanzar da zaman lafiya kamar yadda aka san su tun asali. ...