Headlines

’Yan bindiga sun sace fasinjoji 10 a Benuwe

’Yan bindiga sun sace fasinjoji 10 a Benuwe

‘Yan bindigar sun tare wa fasinjojin hanya tare da yin awon gaba da su. ...

Yadda labaran karya suka kusa kashe min aure — Lai Mohammed

Yadda labaran karya suka kusa kashe min aure — Lai Mohammed

Tsohon ministan ya ce labaran karya na taba ƙima da darajar mutane. ...

’Yan sanda sun dakile harin ’yan bindiga a Kaduna

’Yan sanda sun dakile harin ’yan bindiga a Kaduna

Maharan sun tare hanyar da nufin sace matafiya, kafin daga bisani ‘yan sanda suka fatattake su. ...

Sojoji sun fitar da sunayen mutum 97 da suke nema ruwa a jallo

Sojoji sun fitar da sunayen mutum 97 da suke nema ruwa a jallo

A Arewa maso Tsakiya da Kudu maso Gabas mutum 21 ne hukumar ta sanar tana nema ruwa a jallo. ...

Mutumin da ke samun N15m a wata wajen kwaikwayon mabarata

Mutumin da ke samun N15m a wata wajen kwaikwayon mabarata

Yana samun Dalar Amurka 9,730 (kimanin Naira miliyan 15 da dubu 512 da 928 da kwabo 20 duk wata. ...