Headlines

Ɗan majalisar Kano ya fice daga NNPP zuwa APC

Ɗan majalisar Kano ya fice daga NNPP zuwa APC

Ɗan majalisar ya ce rikicin cikin gida da ya addabi NNPP ne dalilin da ya sa ya yanke shawarar ficewa daga jam’iyyar. ...

Aminu Ado ya sanar da ’yan sanda shirin gudanar da hawan salla a Kano

Aminu Ado ya sanar da ’yan sanda shirin gudanar da hawan salla a Kano

Fadar ta aike wa jami’an tsaro wasiƙa ƙunshe da jadawalin yadda bukukuwan za su gudana. ...

Kwastam ta kama kayan haɗa bam a Kwara

Kwastam ta kama kayan haɗa bam a Kwara

Hukumar ta ja hankalin jama’a da su guji yin haramtaccen kasuwanci. ...

Minista ya gayyaci hafsoshin tsaro saboda yawaitar hare-hare

Minista ya gayyaci hafsoshin tsaro saboda yawaitar hare-hare

Ministan ya ce duk da asarar da dakarun soji suka yi, amma an fi yi wa ‘yan ta’adda ɓarna. ...

Jami’ar Bayero ta fara bincike kan ɗalibin da ake zargi da damfara a yanar gizo

Jami’ar Bayero ta fara bincike kan ɗalibin da ake zargi da damfara a yanar gizo

Jami’ar ta ce tana ɗaukar duk wani lamari da zai iya ɓata mata suna da muhimmanci. ...