Headlines

Tudor ya maye gurbin Sarri a matsayin kocin Lazio

Tudor ya maye gurbin Sarri a matsayin kocin Lazio

Tudor ya taka leda a Juventus a matakin dan kwallo tsakanin 1998 zuwa 2007. ...

Dan ƙunar baƙin wake ya kashe kansa a Borno

Dan ƙunar baƙin wake ya kashe kansa a Borno

Dan ƙunar baƙin waken ya tayar da bom din kafin ya karasa masallacin da ake sallar Asham. ...

An ceto mutum 16 daga hannun ’yan bindiga a Kaduna

An ceto mutum 16 daga hannun ’yan bindiga a Kaduna

Sojoji sun bi ’yan bindigar, inda suka yi musayar wuta daga bisani kuma suka kuɓutar da mutanen 16. ...

An yi gobara a sansanin gudun hijira a Borno

An yi gobara a sansanin gudun hijira a Borno

Sansanin ’yan gudun hijira na Garkin Block na kan hanyar Madinatu da ke cikin Birnin Maiduguri. ...

Za A Yi wa Daraktocin CBN 8 Ritaya, Ma’aikata 100 Za su Koma Legas

Za A Yi wa Daraktocin CBN 8 Ritaya, Ma’aikata 100 Za su Koma Legas

Ana zargin korar ‘yan Arewacin Najeriya daga CBN. ...