Headlines

Jami’ar Bayero ta fara bincike kan ɗalibin da ake zargi da damfara a yanar gizo

Jami’ar Bayero ta fara bincike kan ɗalibin da ake zargi da damfara a yanar gizo

Jami’ar ta ce tana ɗaukar duk wani lamari da zai iya ɓata mata suna da muhimmanci. ...

’Yan bindiga sun kashe mutum 11 a Katsina

’Yan bindiga sun kashe mutum 11 a Katsina

Harin ya faru ne a daidai lokacin da al’umma da dama ke hutawa bayan buɗa baki a cikin wannan wata na Ramadan. ...

Matatar Dangote ta rage farashin man fetur

Matatar Dangote ta rage farashin man fetur

Farashin mai ya faɗi a duniya bayan Trump ya yi hasashen kawo ƙarshen yakin Gabas ta Tsakiya nan ba da jimawa ba. ...

Muna son kawar da barazanar da Iran ta daɗe tana yi mana — Isra’ila

Muna son kawar da barazanar da Iran ta daɗe tana yi mana — Isra’ila

Isra’ila ta ce tana son kawar da barazanar da Iran ke yi mata ta tsawon lokaci. ...

Pakistan ta yi wa sabon jagoran Iran ta’aziyyar mahaifinsa

Pakistan ta yi wa sabon jagoran Iran ta’aziyyar mahaifinsa

Rasuwar Ayatollah Seyyed Ali Khamenei ta yi matuƙar ba al’ummar Pakistan baƙin ciki. ...