Headlines

Saudiyya ta ɗauki mataki kan masu zuwa Masallaci da gajeren wando

Saudiyya ta ɗauki mataki kan masu zuwa Masallaci da gajeren wando

Wannan dai guda ne daga cikin sauye-sauyen da mahukuntan ke kawowa a Azumin bana. ...

Akwai kamshin gaskiya a kalaman Ningi kan cushe a Kasafin Kuɗi —BudgIT

Akwai kamshin gaskiya a kalaman Ningi kan cushe a Kasafin Kuɗi —BudgIT

BudgIT ta ce akwai sassan Kasafin Kuɗin da babu wani gamsasshen bayanin kamawa a ciki. ...

Ba za mu biya kuɗin fansa don sakin ɗaliban Kuriga ba — Tinubu

Ba za mu biya kuɗin fansa don sakin ɗaliban Kuriga ba — Tinubu

Idan ta kama gwamnati za ta yi amfani da ƙarfin tuwo wajen kuɓutar da ɗaliban nan. ...

Taurarin Zamani: Adnan Mukhtar Tudun Wada

Taurarin Zamani: Adnan Mukhtar Tudun Wada

Adnan matashin ɗan siyasa ne da sunansa ya yi shura a tsakanin sa’aninsa. ...

Wani sabon rikici ya yi ajalin mutum uku a Adamawa

Wani sabon rikici ya yi ajalin mutum uku a Adamawa

Aminiya ta ruwaito cewa ƙura ta lafa yayin da al’amura suka ci gaba da gudana kamar yadda aka saba. ...