Headlines

Son zuciya ne ya haifar da koma-bayan dimokuraɗiyya a Nijeriya – Sani GNPP

Son zuciya ne ya haifar da koma-bayan dimokuraɗiyya a Nijeriya – Sani GNPP

Ɗan siyasar ya koka da irin salon siyasar da ake yi a yanzu. ...

Yadda magidanci ya daɓa wa amaryarsa wuƙa ya babbake gawarta

Yadda magidanci ya daɓa wa amaryarsa wuƙa ya babbake gawarta

Mijin ya daɓa wa matar wuƙa kuma ya kulle ta a ɗaki, sannan ya banka mata wuta, inda ya raunata kansa. ...

Yadda ‘yan ƙasahen waje ke rububin kasuwar Ore don sayan nau’ukan goro – Sarkin Hausawan Ore

Yadda ‘yan ƙasahen waje ke rububin kasuwar Ore don sayan nau’ukan goro – Sarkin Hausawan Ore

Kasuwar garin Ore a Jihar Ondo, wacce aka kafa ta shekara 30 da suka gabata a Unguwar Sabo mazaunin Hausawa a garin na Ore ta yi fice wajen hada-hadar ...

Yadda sabon filin wasan Santiago ya zama matsala ga Real Madrid

Yadda sabon filin wasan Santiago ya zama matsala ga Real Madrid

Real Madrid ta sake fasalin filin wasanta na Santiago Bernabeu mai dimbim tarihi, sai dai hakan na neman zame mata matsala, ...

Ahmed Musa ya koma Kano Pillars da ƙafar dama

Ahmed Musa ya koma Kano Pillars da ƙafar dama

Kano Pillars ta fara wasan cikin kuzari, inda Musa ya dauki minti hudu kacal ya fara cin kwallo. ...