Headlines

Anthony Joshua ya doke Francis Ngannou a damben ƙwararru a Saudiyya

Anthony Joshua ya doke Francis Ngannou a damben ƙwararru a Saudiyya

A yanzu Joshua na fatan zama zakaran duniya a gasar dambe a karo na uku. ...

Sheikh Maikwano Ya Caccaki Daurawa Kan Dambarwar Hisbah

Sheikh Maikwano Ya Caccaki Daurawa Kan Dambarwar Hisbah

Sheikh Daurawa ya shahara ne ta dalilin gwamnati ba ta dalilin karatu ba. ...

Za A Bi Kadun Kisan Sheikh Abubakar Mada — Gwamna Dare

Za A Bi Kadun Kisan Sheikh Abubakar Mada — Gwamna Dare

Wani mazaunin garin ya bayyana kisan Imam Abubakar Mada a matsayin wani abu mai kama da siyasa ko bita da ƙulli. ...

Muna Fargabar Za A Samu Hare-Hare A Wuraren Tarukan Jama’a — DSS

Muna Fargabar Za A Samu Hare-Hare A Wuraren Tarukan Jama’a — DSS

DSS tana fargabar za a samu harin ƙunar baƙin wake, ko kuma a dasa bam a wuraren tarukan jama’a. ...

A bai wa mata jagorancin Nijeriya saboda maza sun gaza — PDP

A bai wa mata jagorancin Nijeriya saboda maza sun gaza — PDP

Abin baƙin ciki ne yadda aka bar mata a baya duk da rawar da suke takawa wajen samar da sauyi a fagen siyasa. ...