Headlines

An rage wa ma’aikatan Kano lokutan aiki albarkacin watan Ramadana

An rage wa ma’aikatan Kano lokutan aiki albarkacin watan Ramadana

An buƙaci ma’aikata su ribaci matakin domin bauta wa mahaliccinsu da yi wa jihar da kasa addu’a. ...

A gaggauta ceto ɗaliban da aka sace a Kaduna — Tinubu

A gaggauta ceto ɗaliban da aka sace a Kaduna — Tinubu

Ba zan lamunci duk wani uzuri ba har sai an ceto waɗanda da aka yi garkuwa da su. ...

An gurfanar da mutum 41 kan haƙar ma’adanai a Oyo

An gurfanar da mutum 41 kan haƙar ma’adanai a Oyo

Wannan laifi ne wanda ya saba wa dokar haƙar ma’adanai da ke karkashin sashe na 516 a Kundin Dokokin Nijeriya. ...

Yau za a buɗe Masallacin Sheikh Dahiru Bauchi

Yau za a buɗe Masallacin Sheikh Dahiru Bauchi

Ana sa ran fiye da mutu, 5000 za su yi Sallah a cikin masallacin da Mahiy Nyass zai jagoranta. ...

Mai Keke-Napep ya mayar da N2.4m da ya tsinta a Taraba

Mai Keke-Napep ya mayar da N2.4m da ya tsinta a Taraba

Fasinja ya manta da jakar dauke da naira miliyan 2.4 a birnin Jalingo na Jihar Taraba. ...