Headlines

Kisan Nafiu: Kotu ta sa a sake auna kwakwalwar Hafsat Chuchu

Kisan Nafiu: Kotu ta sa a sake auna kwakwalwar Hafsat Chuchu

Babbar Kotun Jihar Kano ta bayar da umarnin sake gwada lafiyar kwakwalwar Hafsat Suraj (Chuchu) a asibitin gwamnatin jihar, sannan ci gaba da tsare ta ...

Boko Haram ta kona gidajen da aka gina wa ’yan gudun hijira a Borno

Boko Haram ta kona gidajen da aka gina wa ’yan gudun hijira a Borno

Mayakan Boko Haram sun cinna wa sabbin gidajen da aka gina domin sake tsuganar da yan gudun hijira a Karamar Hukumar Dikwa da ke Jihar Borno. ...

Sojoji Sun Ceto Mutane 15 da aka sace a Zamfara

Sojoji Sun Ceto Mutane 15 da aka sace a Zamfara

Zamafa na daga cikin jihohin Arewa maso yammacin Najeriya da ke fama da bala’in ‘yan bindiga ...

Gwamnatin Neja ta fara daukar ma’aikatan lafiya 1,000 

Gwamnatin Neja ta fara daukar ma’aikatan lafiya 1,000 

Gwamnatin Jihar Neja ta fara daukar ma’aikata 1,000, wadanda suka hada da likitoci, ma’aikatan jinya da sauran kwararru a bangaren kiwon lafiya.  Kwam ...

Jami’a Ta Kafa Cibiyar Hada Magungunan Gargajiya A Gombe

Jami’a Ta Kafa Cibiyar Hada Magungunan Gargajiya A Gombe

Jami’ar North Eastern da ke Gombe ta bude cibiyar bincike da harhadda magungunan gargajiya da nufin samar da magunguna masu inganci da kuma aikin yi g ...