Headlines

Jama’a sun daka wawa kan rumbun abincin gwamnati a Abuja

Jama’a sun daka wawa kan rumbun abincin gwamnati a Abuja

Sun isa rumbun abincin da misalin sassafe suna kinkimo buhunan abinci ...

An sa kyautar N50m don samun bayani kan ’yan bindiga 2 a Katsina

An sa kyautar N50m don samun bayani kan ’yan bindiga 2 a Katsina

’Yan sanda sun yi alkawarin tukwicin N50m ga duk wanda ya ba ta bayani har aka kamo wasu kasurguman ’yan bindiga 2 a Jihar Katsina ...

Kungiyar NURTW ta tallafa wa mutane 360 a Kaduna

Kungiyar NURTW ta tallafa wa mutane 360 a Kaduna

Kungiyar ma’aikatan sufuri ta NURTW ta ba wa mutane 360 tallafin kudade da turamen zani domin rage musu radadin tsadar rayuwa a Jihar Kaduna ...

Ya kamata a kai ciyarwar Ramadan yankunan karkara

Ya kamata a kai ciyarwar Ramadan yankunan karkara

Ba a birni ya kamata a yakaita ciyar da masu azumi ba, inji majalisar Sakkwato ...

An samu bullar cutar kyanda a Kano

An samu bullar cutar kyanda a Kano

Hukumomi sun tabbatar da bullar cutar kyanda a sassan Karamar Hukumar Birni. ...