Headlines

Iran ta ci gaba da luguden wuta bayan ɗan Khamenei ya karɓi ragamar mulki

Iran ta ci gaba da luguden wuta bayan ɗan Khamenei ya karɓi ragamar mulki

Farashin ɗanyen mai ya haura dala 100 kan kowace ganga a karon farko cikin shekaru huɗu. ...

Ni da Netanyahu ne za mu yanke shawarar kawo ƙarshen yaƙin Iran — Trump

Ni da Netanyahu ne za mu yanke shawarar kawo ƙarshen yaƙin Iran — Trump

Trump ya ce tashin farashin man fetur na wani ɗan lokaci ne, kuma gara ɗaukar wannan ƙaddarar a kan barin Iran ta mallaki makamin Nukiliya. ...

Wane ne sabon Jagoran Addinin Iran Mojtaba Khamenei?

Wane ne sabon Jagoran Addinin Iran Mojtaba Khamenei?

Ministan Harkokin Wajen Iran, ya ce Tehran ce ta zaɓi sabon jagoran ba tare da katsalandan daga wani ko wata ƙasa ba. ...

An kama tsohon kansila da kilo 40 na tabar wiwi a Legas

An kama tsohon kansila da kilo 40 na tabar wiwi a Legas

Ya taɓa yin wa’adin mulki biyu a matsayin kansilan da ya wakilci al’ummar Orimedu a Ƙaramar Hukumar Ibeju-Lekki. ...

’Yan bindiga sun kashe mutum 1, sun sace wasu 5 a Sakkwato

’Yan bindiga sun kashe mutum 1, sun sace wasu 5 a Sakkwato

Wata majiyar tsaro ta ce maharan sun fi yawa, shi ya sa suka kasa daƙile harin. ...