Headlines

Mutfwang ya rantsar da zaɓaɓɓun Shugabanni qananan hukumomi 

Mutfwang ya rantsar da zaɓaɓɓun Shugabanni qananan hukumomi 

Gwamnan Filato ya rantsar da zaɓaɓɓun shugabanni ƙananan hukumomin jihar Filato 15 a cikin 17 da ake da su a jihar. ...

An ɗage Shari’ar Tsohon Al’kalin Da Ya Doki Makauniya Matar Aure

An ɗage Shari’ar Tsohon Al’kalin Da Ya Doki Makauniya Matar Aure

Kotu ta ɗage sauraron ƙarar da aka kai wani tsohon alƙalin kotun Musulunci kan cin zarafin wata matar aure makauniya a Zariya. ...

Matuƙin jirgi ya mutu ana tsaka da tafiya a sararin samaniya

Matuƙin jirgi ya mutu ana tsaka da tafiya a sararin samaniya

Wani matuƙin jirgin sama ya rasu a yayin da suke tsaka da tafiya a sararin samaniya. ...

Saurayi ya jefa yarinya a rijiya bayan yi mata fyaɗe

Saurayi ya jefa yarinya a rijiya bayan yi mata fyaɗe

Wani saurayi ya shiga hannu kan zargin jefa wata yarinya a rijiya bayan ya yi mata fyaɗe a Kastina ...

Jikan Sarkin Zazzau Shehu Idris Ya Zama Sabon Dan Isan Zazzau

Jikan Sarkin Zazzau Shehu Idris Ya Zama Sabon Dan Isan Zazzau

Mahaifin sabon Ɗan Isan Zazzau, Marigayi Madakin Zazzau Aliyu Shehu Idris, shi ne babban ɗan arigayi Sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris. ...