Zanga-Zanga: Jerin bukatun ’yan Najeriya da NLC ta damka wa majalisa
Bukatun NLC sun hada da wgyara matatun man gwamnati da ba wa manoma tallafi da kula da walwalar ma’aikata ...
Bukatun NLC sun hada da wgyara matatun man gwamnati da ba wa manoma tallafi da kula da walwalar ma’aikata ...
Kotu ta tisa keyar wata matashiya zuwa gidan yari saboda kai wa wata ’yar sanda hari a yankin A’jah da ke Jihar Legas. ...
Rundunar ’yan sanda da sojoji sun dakile yunkurin yin garkuwa da mutane tare da ceto mutane 10 da aka sace a yankin Jibia, Jihar Katsina. ...
Farashin kayan masarufi sun ninninku, sannan gwamnatin ba ta cika alkawarin da ta yi na karin albashi da kuma tallafi ba ...
Hajara Ibrahim Dan’azumi Gombe ta lashe gasar karatun Alkur’ani ta Duniya da mako 99.5 ...