Headlines

Za A Haramta Hawa Babur Mai Taya Biyu A Yobe

Za A Haramta Hawa Babur Mai Taya Biyu A Yobe

Gwamnati da hadin gwiwar jami’an tsaro sun haramta hawa babur mai kafa biyu a wasu kakanan hukumomi hudu na Jihar Yobe. ...

’Yan bindiga sun kone gidaje 30, shanu 100 da kayan abinci a Neja

’Yan bindiga sun kone gidaje 30, shanu 100 da kayan abinci a Neja

Maharan sun farmaki yankin sau biyu a ranar Juma’ar da ta gabata. ...

Zanga-zangar tsadar rayuwa ta barke a Ibadan

Zanga-zangar tsadar rayuwa ta barke a Ibadan

Daruruwan mutane a garin Ibadan sun mamaye tituna a garin Ibadan domin gudanar zanga-zangar lumana kan tsadar rayuwa a fadin Najeriya ...

Murja: Sheikh Daurawa bai yi murabus ba —Hukumar Hisba

Murja: Sheikh Daurawa bai yi murabus ba —Hukumar Hisba

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta sanar da cewa har yanzu Babban Kwamnadanta, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa na nan kan kujerarsa bai yi murabus ba. ...

Yau za a ci gaba da shari’ar Ramlat ’yar TikTok

Yau za a ci gaba da shari’ar Ramlat ’yar TikTok

Ramlat ta shiga bakin duniyar bayan da ta bayyana kanta a Tiktok a matsayin ’yar madigo ...