Headlines

NLC ta ayyana zanga-zangar kwanaki biyu kan tsadar rayuwa

NLC ta ayyana zanga-zangar kwanaki biyu kan tsadar rayuwa

NLC ta ɗauki matakin ne bayan ƙarewar wa’adin kwanaki 14 da ta bai wa Gwamnatin Tarayya. ...

Basunu: Zuriyar Hausawa da ba sa jin Hausa a Ibadan

Basunu: Zuriyar Hausawa da ba sa jin Hausa a Ibadan

An haifi Usman Basunu a 1770 kuma ya bar Katsina a 1835 zuwa Ibadan, inda Olubadan Oluyole ya tarbe shi da kyau. ...

An rufe SAHAD STORE kan yi wa kwastomomi zamba a Abuja

An rufe SAHAD STORE kan yi wa kwastomomi zamba a Abuja

An dai zargi Sahad Store da kara wa kwastomomi kudin kaya fiye da farashin da ke makale a jikin kayan. ...

’Yan sanda sun cafke mai jinyar ’yan bindiga a Sakkwato 

’Yan sanda sun cafke mai jinyar ’yan bindiga a Sakkwato 

An kama ma’aikacin kiwon lafiyar da AK-47 guda uku. ...

Ta’addnci: Gwamnatin Borno ta yi wa mutum 500 afuwa

Ta’addnci: Gwamnatin Borno ta yi wa mutum 500 afuwa

Gwamnatin ta yi musu afuwa bayan rashin samun su da hannu wajen aikata ta’addanci a jihar. ...