Headlines

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ke Kawo Rashin Kyautata Wa Kwastoma a Najeriya

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ke Kawo Rashin Kyautata Wa Kwastoma a Najeriya

A kan hanyoyin warware waɗannan matsaloli tsakanin abokan ciniki shirin Najeriya a Yau na wannan lokacin zai tattauna. ...

Tinubu ya buƙaci a zauna lafiya a Ribas

Tinubu ya buƙaci a zauna lafiya a Ribas

Zaɓen ƙananan hukumomin jihar ya bar baya da ƙura. ...

Malaman Firamare sun janye yajin aiki a Abuja 

Malaman Firamare sun janye yajin aiki a Abuja 

Malaman sun janye yajin aikin ne biyon bayan wani zama da suka yi da Wike. ...

Gwamnatin Kogi ta amince da N72,500 a matsayin mafi ƙarancin albashi

Gwamnatin Kogi ta amince da N72,500 a matsayin mafi ƙarancin albashi

Gwamnan ya ce zai ci gaba da aiki don inganta walwalar ma’aikatan jihar. ...

Ma’aikatan NAFDAC sun tsunduma yajin aiki

Ma’aikatan NAFDAC sun tsunduma yajin aiki

Ma’aikatan sun koka kan gazawar NAFDAC wajen biya musu buƙatunsu. ...