Headlines

Kotu ta wanke Abba Kyari kan wasu zarge-zarge

Kotu ta wanke Abba Kyari kan wasu zarge-zarge

An gurfanar da DCP Abba Kyari tare da wasu ‘yan’uwansa biyu, Mohammed Kyari da Ali Kyari, wadanda ake zargi da yin rantsuwar karya da nufi ...

Zazzaɓin Lassa: An sake samun ƙarin mutuwar wasu a Benuwe

Zazzaɓin Lassa: An sake samun ƙarin mutuwar wasu a Benuwe

A makon da ya gabata ne gwamnatin jihar ta tabbatar da mutuwar ma’aikatan lafiya 10 biyo bayan ɓarkewar cutar, inda aka samu mutum 45 da suka kamu da ...

An yi wa limami yankan rago da garkuwa da mutane 100

An yi wa limami yankan rago da garkuwa da mutane 100

Majiyoyin tsaro sun ce, ’yan ta’addan sun kai harin ne a ranar Talata, jim kaɗan bayan mazauna garin sun yi buɗa baki a wannan watan Ramadan mai ...

Wani ya kashe ɗan uwansa saboda ya harbe shi a mafarki

Wani ya kashe ɗan uwansa saboda ya harbe shi a mafarki

An kama wanda ake zargin kuma ya amsa aikata laifin. ...

Kotu ta yanke wa mutum 2 hukuncin kisa kan kashe ango a Kano

Kotu ta yanke wa mutum 2 hukuncin kisa kan kashe ango a Kano

Kotun ta zartar musu da hukuncin bayan tabbatar da laifin da suka aikata. ...