Headlines

Gobara ta kone shaguna 20 a kasuwar Ibadan

Gobara ta kone shaguna 20 a kasuwar Ibadan

Gobarar ta tashi ne sakamakon matsalar wutar lantarki a kasuwar. ...

’Yan bindiga na neman 40m kudin fansar matar basaraken Kwara

’Yan bindiga na neman 40m kudin fansar matar basaraken Kwara

Da farko ‘yan bindigar sun nemi a biya su Naira miliyan 100, a matsayin kudin fansa. ...

Boko Haram Ta Kashe Magina Ta Sace Mafarauta A Yobe

Boko Haram Ta Kashe Magina Ta Sace Mafarauta A Yobe

Wasu mahara da ake zargin mayakan Boko Haram ne sun kashe wasu masu aikin gini biyu tare da yin garkuwa da mafarauta uku a gidan hakimin garin Kukaret ...

Yadda Talakawa Za Su Biya Karin Dalar Da Akan Yi Wa Masu Shigo Da Kaya Ta Kago

Yadda Talakawa Za Su Biya Karin Dalar Da Akan Yi Wa Masu Shigo Da Kaya Ta Kago

Karin da Gwamnatin Najeriya ta yi wa masu karɓar dala domin shigo da kaya a jirgin Kago na ci gaba da shan fassara daga bakin masu ruwa da tsaki. &nbs ...

Tinubu ya yi ta’aziyyar rasuwar Bukar Abba

Tinubu ya yi ta’aziyyar rasuwar Bukar Abba

Tsohon Gwamnan ya rasu ne bayan ya sha fama da rashin lafiya. ...