Headlines

Hukumar Alhazan Najeriya ta ƙayyade kuɗin Hajjin bana

Hukumar Alhazan Najeriya ta ƙayyade kuɗin Hajjin bana

Akwai banbancin tsakanin kuɗin kujerar da maniyyatan Arewa da Kudu za su biya. ...

Yau take ranar zaɓen cike gurbi da raba gardama a jihohi 26 na Nijeriya

Yau take ranar zaɓen cike gurbi da raba gardama a jihohi 26 na Nijeriya

An hana zirga-zirgar ababen hawa har zuwa shida na yamma a jihohin da za a yi zaɓen. ...

An rufe coci saboda addabar maƙwabta da hayaniya a Oyo

An rufe coci saboda addabar maƙwabta da hayaniya a Oyo

An ɗauki matakin ne bayan yunƙuri da dama na sasanta masu ƙorafin da kuma hukumar cocin ya ci tura. ...

Muna buƙatar Gwamna Zulum ya rage cunkoson makabartu — Shehun Borno

Muna buƙatar Gwamna Zulum ya rage cunkoson makabartu — Shehun Borno

Shehun Borno ya yi kira ga jama’a da su riƙa amfani da sauran makabartu da ke cikin unguwanninsu. ...

Najeriya ta kai matakin kusa da na ƙarshe a Gasar AFCON

Najeriya ta kai matakin kusa da na ƙarshe a Gasar AFCON

Najeriya ta yi wa Angola ci ɗaya mai ban haushi. ...