Headlines

CAF za ta yi wa Osimhen gwajin shan kwayoyin kara kuzari

CAF za ta yi wa Osimhen gwajin shan kwayoyin kara kuzari

Rashin gajiyarsa a wasan Najeriya da Kamaru ya sanya CAF neman yi masa gwajin amfani da kwayoyin kara kuzari ...

Zaben Adamawa: Kotun Koli za ta yanke hukunci kan karar Binani

Zaben Adamawa: Kotun Koli za ta yanke hukunci kan karar Binani

Lauya ya jaddada wa alkalan Kotun Koli halascin nasarar Aisha Binani kamar yadda Hudu Ari ya sanar a lokacin da ake ci gaba da tattara alkaluma ...

An daure dan bindiga shekaru 21 a Kaduna

An daure dan bindiga shekaru 21 a Kaduna

Kotun ta same shi da laifin mallakar bindiga kirar AK-47 da garkuwa da mutane domin karbar kudin fansa. ...

Daliba ta kashe kanta saboda lakcara ya daina son ta a Adamawa

Daliba ta kashe kanta saboda lakcara ya daina son ta a Adamawa

Dalibar ta sha guba ne sakamakon rabuwa da malamin Kwalejin. ...

’Yan bindiga sun sako shugaban PDP na Legas

’Yan bindiga sun sako shugaban PDP na Legas

Maharab sun bukaci a biya su miliyan 200 a matsayin kudin fansa kafin sakin shugaban. ...