Headlines

Sojoji sun kwato mutane daga maboyar ’yan bindiga a Kebbi 

Sojoji sun kwato mutane daga maboyar ’yan bindiga a Kebbi 

Kun kashe dan bindiga sannan suka kwato makamai daga maboyar ’yan bindiga ...

Gwamnan Ondo ya sallami kwamishinoni da masu ba shi shawara

Gwamnan Ondo ya sallami kwamishinoni da masu ba shi shawara

Gwamnan ya umarci kwamishinonin da su dawo da duk kayan gwamnaitin da ke hannunsu ...

An ci gaba da kashe-kashe duk da dokar hana fita ta sa’a 24 a Filato

An ci gaba da kashe-kashe duk da dokar hana fita ta sa’a 24 a Filato

Mahara sun yi wa garin Mangu kawanya, suna harbin duk wanda suka gani, suna kuma kona gidaje ...

EFCC ta gurfanar da Obiano kan badaƙalar N4bn

EFCC ta gurfanar da Obiano kan badaƙalar N4bn

Hukumar EFCC ta gurfanar da Obiano ne kan zargin laifuka tara a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja. ...

Ya mutu bayan lalata da matar aure a otel

Ya mutu bayan lalata da matar aure a otel

Budurwarsa, wadda matar aure ce a unguwar, ta sume jim kaɗan bayan mutuwarsa ...