Headlines

Boko Haram ta kashe Hafsan Soji ta kwace sansanin sojoji a Borno

Boko Haram ta kashe Hafsan Soji ta kwace sansanin sojoji a Borno

An kasa dauko gawar wadanda mayakan suka kasa, saboda tsananin fadan da aka gwabza da misalin karfe 1 da dare ...

AFCON 2023: Ghana ta kori koci da ’yan tawagar horas da ’yan wasanta bayan cire su

AFCON 2023: Ghana ta kori koci da ’yan tawagar horas da ’yan wasanta bayan cire su

Karo na biyu a jere ke nan da tawagar Black Stars ta Ghana take kasa tsallake zagayen farko a Gasar Cin Kofin Nahiyar Afirka ...

Buni Ya Ba Da Tallafin N100m Ga ’Yan Kasuwar Damaturu Da Gobara Ta Shafa

Buni Ya Ba Da Tallafin N100m Ga ’Yan Kasuwar Damaturu Da Gobara Ta Shafa

An ba su shaguna a Sabuwar Kasuwar Zamani da ke Damaturu da kuma tallafin kudi N100m ...

An cafke mutum 16 kan sayar da kananan yara a Gombe

An cafke mutum 16 kan sayar da kananan yara a Gombe

Cikin wadanda ake zargi a badaƙalar sayar da yara har da jami’in gwamnatin Gombe ...

DAGA LARABA: Matakan Kariya Daga Kwantawa Rashin Lafiya

DAGA LARABA: Matakan Kariya Daga Kwantawa Rashin Lafiya

Dabarun da za su taimaka wajen ganin ba ku kwanta rashin lafiya ba. ...