Headlines

Majalisa ta sa a kamo Shugaban Kamfanin Julius Berger kan zargin N141bn

Majalisa ta sa a kamo Shugaban Kamfanin Julius Berger kan zargin N141bn

Majalisar Dattawa ta sa a kamo Manajan Daraktan Kamfanin Gine-gine na Julius Berger kan badaƙalar aringizon Naira biliyan 141 a aikin gyaran titi ...

Sojoji sun halaka ’yan ta’adda masu sanye da kayan ’yan sanda a Zamfara

Sojoji sun halaka ’yan ta’adda masu sanye da kayan ’yan sanda a Zamfara

Sojoji sun halaka gungun wasu ’yan ta’adda da ke sanye da kayan ’yan sanda a hanyarsu ta kai wa al’umma hari a Jihar Zamfara ...

Tinubu zai gabatar da kasafin kuɗin 2025 ga Majalisa ranar Talata

Tinubu zai gabatar da kasafin kuɗin 2025 ga Majalisa ranar Talata

“Shugaban Ƙasa ya bayyana aniyarsa ga majalisar dokokin ƙasar na gabatar da kasafin kuɗin 2025 a zaman haɗin gwiwa na Majalisar a ranar 17 ga Di ...

Abba ya sallami Baffa Bichi da Kwamishinoni 5

Abba ya sallami Baffa Bichi da Kwamishinoni 5

Gwamna Yusuf ya tsige wasu daga cikin jami’an gwamnatin jihar ya kuma sake naɗa wasu shugabannin domin inganta ayyukan gudanar da harkokin mulki da na ...

’Yan sanda sun ƙwato motoci 13 a hannun ’yan fashi a Abuja

’Yan sanda sun ƙwato motoci 13 a hannun ’yan fashi a Abuja

An dai ƙwato motoci 13 daga hannun waɗanda ake zargin da sauran kayayyakin da aka gano kamar na’urorin cire kuɗi na POS da kwamfutocin lapton. ...