Headlines

NAJERIYA A YAU: Yadda Ake Kamuwa Da Basir Da Hanyoyin Samun Waraka

NAJERIYA A YAU: Yadda Ake Kamuwa Da Basir Da Hanyoyin Samun Waraka

shirin Najeriya A Yau ya yi duba ne kan cutar basir, abubuwan da ke kawo ta da hanyoyin da za a bi wajen magance ta. ...

Harin Iran: Amurka da Isra’ila sun saɓa wa dokokin duniya — Macron

Harin Iran: Amurka da Isra’ila sun saɓa wa dokokin duniya — Macron

Macron ba ya goyon bayan shirin Isra’ila na tura sojoji cikin Lebanon, abin da ya kira a matsayin babbar takala mai tattare da kura-kurai. ...

Zazzaɓin Lassa ya hallaka mutane 35 a Taraba

Zazzaɓin Lassa ya hallaka mutane 35 a Taraba

An shawarci jama’a da su riƙa kula da tsaftar muhalli matuƙa tare da hana ɓeraye masu yaɗa cutar shiga gidajensu. ...

Kwamishina ya yi murabus saboda takarar shugabancin APC a Kano

Kwamishina ya yi murabus saboda takarar shugabancin APC a Kano

Doguwa ya miƙa takardar murabus ɗinsa tun a ranar Litinin, 2 ga Maris, 2026. ...

Tinubu ya naɗa Taiwo Oyedele Ministan Kuɗi

Tinubu ya naɗa Taiwo Oyedele Ministan Kuɗi

Taiwo Oyedele ya maye gurbin Doris Uzoka-Anite. ...