An haramta hawa babur a Jalingo
Gwamna Agbu Kefas na Jihar Taraba ya haramta hawa babur a birnin Jalingo nan take. ...
Gwamna Agbu Kefas na Jihar Taraba ya haramta hawa babur a birnin Jalingo nan take. ...
Kawo yanzu mutum biyu ne suka kamu da cutar Zazzabin Lassa a Babban Birnin Tarayya. ...
Tinubu ya ba da umarnin gaggawa na yin odar kayan bibiyar sawun ’yan bindiga da sauran ’yan ta’adda da suka addabi Najeriya ...
’Yan Majalisar Dojojin Jihar Filato wadanda kotun daukaka kara ta kwace kujerunsu sun lashi dowawa bakin aiki. ...
Wata tirelar dakon siminti ta fado daga kan gadar sama da ke Kofar Kabuga da ke Kano. ...