Ambaliya: Ƙungiyar matan ’yan sanda ta bai wa Maiduguri tallafin kayayyaki
Wasu daga cikin kayan da ta raba sun haɗa da kayan abinci, tufafin sakawa, kayan amfanin bayan gida da sauransu. ...
Wasu daga cikin kayan da ta raba sun haɗa da kayan abinci, tufafin sakawa, kayan amfanin bayan gida da sauransu. ...
Mutumin ya saba damfarar jama’a wajen samun taimako da sunan ya karɓi addinin Musulunci. ...
A kasuwar ba a karɓar kuɗin haraji na gwamnati ko kuma na waɗanda suka kafa kasuwar. ...
Mijin wanda yake sana’ar gadi ya alaƙanta abin da suka aikata da sharrin Sheɗan. ...
Iyaye mata sun mai da hankali wajen koya wa ’ya’yansu dabarun karɓar kuɗi. ...