Headlines

Wike ya kira taron gaggawa kan matsalar tsaro a Abuja

Wike ya kira taron gaggawa kan matsalar tsaro a Abuja

Ministan Birnin tarayya, Nyesom Wike, ya kira taron gaggawa na majalisar tsaro a sakamakon tabarbarewar tsaro a Abuja ...

Za a raba wa manoma injin ban ruwa mai aiki da hasken rana a Kebbi

Za a raba wa manoma injin ban ruwa mai aiki da hasken rana a Kebbi

Manoman rani 10,000 za su samu injinan ban ruwa masu aiki da haske rana ...

An gano gawarwaki 5 a hatsarin kwalekwale mai mutum 100 a Naje

An gano gawarwaki 5 a hatsarin kwalekwale mai mutum 100 a Naje

Kwalekwale dauke da fasinjoji akalla 100 ya yi hatsari a Karamar Hukumar Borgu ta Jihar Neja ...

Gawa 3 aka gano tare da ta Nabeeha

Gawa 3 aka gano tare da ta Nabeeha

Har da wata ’yar sakandare mai shekaru 13, Folorunsho Ariyo, wadda aka sace tare da mahaifiyarta da ’yan uwanta uku ...

Mai kwace waya ya guntule yatsun matashi a Abuja

Mai kwace waya ya guntule yatsun matashi a Abuja

’Yan sanda sun damke wani mai kwacen da ya guntule yatsu biyun wani matashi a garin kwace masa waya a Abuja. ...