Headlines

Matashi ya kashe mahaifinsa da wuƙa a Legas

Matashi ya kashe mahaifinsa da wuƙa a Legas

Matashin ya daɓa wa mahaifinsa wuƙa da ƙarfe 10:00 na dare a ranar Alhamis, 3 ga Oktoba. ...

Rashin ’yan sanda ba zai hana mu zaɓen ƙananan hukumomi ba — Fubara

Rashin ’yan sanda ba zai hana mu zaɓen ƙananan hukumomi ba — Fubara

Hukumar Zaɓen Jihar Ribas  RSIEC ta ce a shirye take ta gudanar da zaɓen na gobe. ...

An samu ɓullar cutar kwalara a Borno

An samu ɓullar cutar kwalara a Borno

Ya kuma ce an samar da alluran rigakafi kusan 400,000. ...

Ashe garkuwar ‘Iron Dome’ ta Isra’ila holoƙo ne?

Ashe garkuwar ‘Iron Dome’ ta Isra’ila holoƙo ne?

A lokaci guda Iran ta nuna wa duniya cewar garkuwar sararin samaniyar Isara’ila da ake tsoro fanko ne ...

Amurka da Birtaniya na ƙoƙarin lalata alaƙarmu da Nijeriya — Rasha

Amurka da Birtaniya na ƙoƙarin lalata alaƙarmu da Nijeriya — Rasha

Rasha tana taya Nijeriya murnar zagayowar ranar samun ’yancin kai. ...