Headlines

Gaza: Isra’ila ta kashe Palasdinawa 23,968 ta jikkata 60,582 a kwana 100

Gaza: Isra’ila ta kashe Palasdinawa 23,968 ta jikkata 60,582 a kwana 100

Sai kananan yara sun yi roko kafin su samu ruwan sha a Gaza ...

NAJERIYA A YAU: Mece Ce Makomar Jam’iyyar APC A Jihar Kano?

NAJERIYA A YAU: Mece Ce Makomar Jam’iyyar APC A Jihar Kano?

Ina makomar jam’iyyar APC mai mulki a matakin kasa da ta zamo jam’iyyar hamayya a Jihar Kano. ...

Pantami ya samo N50m daga kudin fansan ’yan uwan Nabeeha

Pantami ya samo N50m daga kudin fansan ’yan uwan Nabeeha

Pantami, ya samo wanda zai biya miliyan 50 daga Naira miliyan 100 na kudin fansar sauran ’yan mata ’yan gida daya da ’yan bindiga suka sace a Abuja. ...

Mota ta take mai kwacen waya a Kano

Mota ta take mai kwacen waya a Kano

Mota ta take wani mai kwacen waya jim kadan bayan ya yi wa wata mata fashi a yanin Zoo Road da ke garin Kano ...

An cafke barayin janareton masallaci a Kaduna

An cafke barayin janareton masallaci a Kaduna

An kama wadanda ake zargi da satar janareta da batir din injin samar da wutar lantarki mai amfani da hasken rana a wani masallaci. ...