Headlines

Kotun Ƙoli ta soke hukuncin Kotun Daukaka Kara kan Zaben Filato

Kotun Ƙoli ta soke hukuncin Kotun Daukaka Kara kan Zaben Filato

Korafin da jam’iyyar APC ta shigar na kalubalantar zaben gwamna Muftwang ba su da tushe balle makama. ...

Kotun Koli ta tabbatar da nasarar Gwamna Dare na Zamfara

Kotun Koli ta tabbatar da nasarar Gwamna Dare na Zamfara

Kotun Kolin ta yi watsi da hukuncin da ke cewa Zaben Gwamnan Zamfara wanda bai kammala ba. ...

Abba Gida-Gida ne Gwamnan Kano — Kotun Ƙoli

Abba Gida-Gida ne Gwamnan Kano — Kotun Ƙoli

Wannan dai ya kara tabbatar da cewa Gawuna ba zai zo ba ke nan. ...

Kotun Ƙoli ta tabbatar da nasarar Gwamna Bala Mohammed na Bauchi

Kotun Ƙoli ta tabbatar da nasarar Gwamna Bala Mohammed na Bauchi

Kotun ta kori ƙarar da Sadique Abubakar na jam’iyyar APC ya ɗaukaka. ...

Kotun Ƙoli ta tabbatar da nasarar Gwamnan Legas Sanwo-Olu

Kotun Ƙoli ta tabbatar da nasarar Gwamnan Legas Sanwo-Olu

Duk kotuna uku sun tabbatar da Babajide Sanwo-Olu a matsayin halastaccen Gwamnan Jihar Legas. ...