Headlines

Dalilin da ’yan Nijeriya za su nemi sauyin shugabanci a 2027 — Kwankwaso

Dalilin da ’yan Nijeriya za su nemi sauyin shugabanci a 2027 — Kwankwaso

Alamu sun tabbatar da cewa tubalin da jam’iyyar APC ta kafa musamman a Kano ya rushe. ...

Gwamna Sule ya ’yantar da fursunoni 12 a Nasarawa

Gwamna Sule ya ’yantar da fursunoni 12 a Nasarawa

An yaba wa fursunonin kan koyon sana’o’in hannu a yayin da suke zaman gidan ɗan Kande. ...

Ambaliyar Maiduguri: Al’ummar Yarbawa Na Neman Agaji

Ambaliyar Maiduguri: Al’ummar Yarbawa Na Neman Agaji

Kungiyar Yarabawa a Jihar Borno ta yi kira da a kawo mata dauki cikin gaggawa tare da tallafa musu sakamakon mummunar ambaliyar ruwa da ta shafi mambo ...

Tifa ta take magidanci da iyalansa 6 a Zamfara

Tifa ta take magidanci da iyalansa 6 a Zamfara

Wani magidanci da iyalansa su shida sun rasu bayan da wani direban tifa ya bi ta kansu da mota a garin Gusau, fadar Jihar Zamfara. ...

Jinin Nasrallah ba zai tafi a banza ba —Zakzaky

Jinin Nasrallah ba zai tafi a banza ba —Zakzaky

mabiya Zakzaky za su gudanar da macin nuna bakin cikin kisan jagoran na Hisbullah an Abuja. ...