Headlines

Ba na tsoron mutuwa amma ina son na yi sulhu da gwamnati — Bello Turji 

Ba na tsoron mutuwa amma ina son na yi sulhu da gwamnati — Bello Turji 

Sai an daina kashe mana ’yan uwanmu sannan za mu daina kashe mutanen Zamfara. ...

Kotu ta sanya ranar yanke hukunci kan shari’ar gyara Fadar Nassarawa 

Kotu ta sanya ranar yanke hukunci kan shari’ar gyara Fadar Nassarawa 

An buƙaci a bar fadar a yadda take domin adana tarihi da al’adu. ...

Kotu ta yi sammacin Yahaya Bello

Kotu ta yi sammacin Yahaya Bello

EFCC ta bankaɗo wani sabon zamba da ake zargin tsohon gwamnan da ya kai har N110,446,470,089.00. ...

HOTUNA: Gwamnan Kebbi ya raba wa sarakuna motocin alfarma

HOTUNA: Gwamnan Kebbi ya raba wa sarakuna motocin alfarma

Gwamnan kebbi ya ce ya dauki wannan matakin ne saboda rawar da suke taka wa wajen samar da tsaro a fadin jihar. ...

’Yan bindiga sun kashe ’yan sanda biyu a Anambra

’Yan bindiga sun kashe ’yan sanda biyu a Anambra

’Yan bindiga sun harbe ’yan sanda biyu har lahira a yankin Nnewi ...