Headlines

Turkiyya ta tsare ’yan leken asirin Isra’ila 33 a Istanbul

Turkiyya ta tsare ’yan leken asirin Isra’ila 33 a Istanbul

Turkiyya ta tsare wasu mutane 33 bisa zargin shirin sace mutane da kuma yin leken asiri a madadin hukumar leken asirin Isra’ila. ...

’Yan sanda sun cafke barayin shanu 5 a Kaduna

’Yan sanda sun cafke barayin shanu 5 a Kaduna

Kakakin ya ce za a mika su kotu da zarar an kammala bincike a kan su. ...

An harbi dan banga, an sace mutum 3 a Abuja

An harbi dan banga, an sace mutum 3 a Abuja

Maharan sun yi awon gaba da wasu mutum uku a yankin Bwari ...

Barayin mota 3 sun shiga hannu a Zariya

Barayin mota 3 sun shiga hannu a Zariya

’Yan sandan sun kama barayin motocin a lokuta daban-daban a Zariya. ...

An yi garkuwa da shugaban karamar hukuma a Nasarawa

An yi garkuwa da shugaban karamar hukuma a Nasarawa

An yi garkuwa da shugaban karamar hukumar ne tare da wasu da dama a hanyar Andaha zuwa Akwanga a ranar Litinin. ...