Kano da Bauchi sun lashe Gasar Alkur’ani ta Kasa ta 2023
Malama Zainab Aliyu daga Jihar Kano ce Gwarzuwa a bangaren mata, sai Alaramma Ibrahim Muhammad daga Bauchi a bangaren maza ...
Malama Zainab Aliyu daga Jihar Kano ce Gwarzuwa a bangaren mata, sai Alaramma Ibrahim Muhammad daga Bauchi a bangaren maza ...
Ana zargin hukumomin tsaron da rashin aiki da bayanan da aka bayar kafin harin da kuma rashin hadin kai tsakaninsu ...
Majalisar ta kara kasafin da tiriliyan 1.2 ta kuma kara farashin canjin Dala da yawan danyen mai da za a rika hakowa ...
Ga hotunan ziyarar ta’aziyyar dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi ga iyalan tsohon Shugaban Majalisar Wakila ...
Kurame Musulmi (ADMUN) sun roki gwamnati ta gina makarantar musamman ta kurame a Damaturu ...