Headlines

Najeriya na shirin kwashe ’yan ƙasarta daga Lebanon

Najeriya na shirin kwashe ’yan ƙasarta daga Lebanon

Aƙalla ’yan Najeriya 5,000 ke zaune a ƙasar Lebanon inda ake zargin yiwuwar ɓarkewar yaƙi. ...

Iran da Isra’ila: Saudiyya ta gana da shugaban Iran

Iran da Isra’ila: Saudiyya ta gana da shugaban Iran

Iran ta gargaɗi ƙasashen Larabawa cewa duk wadda ta haɗa baki da Isra’ila za ta yaba wa aya zaƙi ...

Najeriya ta soke harajin VAT a kan iskar gas da man dizel

Najeriya ta soke harajin VAT a kan iskar gas da man dizel

Wannan na daga cikin ƙoƙarin gwamnatin Najeriya na rage dogaro da man fetur a ƙasar ...

An binne ’yan Maulidi 16 wasu 150 sun ɓace bayan hatsarin kwalekwale

An binne ’yan Maulidi 16 wasu 150 sun ɓace bayan hatsarin kwalekwale

An yi jana’izar mutum 16 a yayin da ake neman wasu sama da 150 daga cikin masu zuwa Maulidi da hatsarin kwalekwale ya rutsa da su a yankin Ƙaram ...

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Ake Yawan Samun Hadarin Kwalekwale A Neja

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Ake Yawan Samun Hadarin Kwalekwale A Neja

Neja na cikin jihohin da aka fi samun kifewar kwalekwale a Najeriya ...