Headlines

An sace tsohon ciyaman da wasu mutum 10 a Taraba

An sace tsohon ciyaman da wasu mutum 10 a Taraba

A cikin kwanaki 10 mahara sun sace sama da mutum 10 a yankunan. ...

An binne mutum 8 da ’yan bindiga suka kashe a Katsina

An binne mutum 8 da ’yan bindiga suka kashe a Katsina

Maharan sun jikkata wasu tare da sace wasu mutum biyu a yankin. ...

Kirsimeti: Shugaban Sri Lanka ya yi wa fursunoni 1,000 afuwa

Kirsimeti: Shugaban Sri Lanka ya yi wa fursunoni 1,000 afuwa

Shugaban ya yi musu afuwa saboda zagayowar bikin Kirsimeti na bana. ...

Tsadar Rayuwa: ‘Ba Mu Da Zarafin Bayar Da Kyautar Kirsimeti A Wannan Shekara’

Tsadar Rayuwa: ‘Ba Mu Da Zarafin Bayar Da Kyautar Kirsimeti A Wannan Shekara’

Wannan rana ta washe garin Kirsimeti ce ake kira ‘Boxing Day’ a turance. ...

Kiristocin Tudun Biri sun samu tallafin abincin Kirsimeti

Kiristocin Tudun Biri sun samu tallafin abincin Kirsimeti

Gwamnatin Jihar Kaduna ta ba da tallafin abincin Kirsimeti ga Kiristoci a Tudun Biri, kauyen da jirgin soja ya halaka mutane da yawa. Kwamishinan Tsar ...