Headlines

HOTUNA: Dubban mutane na alhinin kisan Khamenei a Iran

HOTUNA: Dubban mutane na alhinin kisan Khamenei a Iran

Masu alhinin sun cika Dandalin Enghelab inda suke rera waƙen “Allah-wadai da Amurka da Isra’ila. ...

Iraƙi ta ayyana zaman makoki na kwanaki uku kan kisan Khamenei

Iraƙi ta ayyana zaman makoki na kwanaki uku kan kisan Khamenei

Muna miƙa ta’aziyyarmu ga al’ummar Iran da dukkan al’ummar Musulmi baki ɗaya kan shahadar malami kuma mujahidi. ...

Hotunan ɓarnar da Iran ta yi a birnin Tel Aviv

Hotunan ɓarnar da Iran ta yi a birnin Tel Aviv

Iran ta tabbatar da cewa ta kai hare-hare kan wasu muhimman sansanonin soja na Amurka da ke yankin Tekun Fasha. ...

Ministan Tsaron Isra’ila ya taya Netanyahu murnar kashe Khamenei

Ministan Tsaron Isra’ila ya taya Netanyahu murnar kashe Khamenei

A wani saƙo da ya wallafa a shafin X, Katz ya ce: “Wanda ya yi yunƙurin ruguza Isra’ila, an tarwatsa shi. ...

Shugabannin Iraƙi sun yi alhinin mutuwar Khamenei

Shugabannin Iraƙi sun yi alhinin mutuwar Khamenei

Cikin matuƙar alhini da baƙin ciki, muna jimamin rasuwar jagora shahidi, Ayatollah Ali Khamenei. ...