Headlines

Zaben Kano: Dahiru Bauchi ya nesanta kansa da wasikar ‘Neman Adalci’

Zaben Kano: Dahiru Bauchi ya nesanta kansa da wasikar ‘Neman Adalci’

Sheikh Dahiru Bauchi ya nesanta kansa da wasikar da ake riya cewa ya aike wa Babban Alkalin Najeriya kan Shari’ar Zaben Gwamnan Kano. ...

Sababbin ’yan haya sun tsere da ’ya’yan makwabta 4

Sababbin ’yan haya sun tsere da ’ya’yan makwabta 4

Wasu mata sun shiga damuwa bayan da sababbin ’yan hayarsu suka tsere da ’ya’yansu hudu kwana uku da kama haya a gidan da suke a Jihar Abiya. ...

Emefiele ya fito daga gidan yari

Emefiele ya fito daga gidan yari

Emefiele zai yi bukukuwan Kirsimeti da Sabuwar Shekara a gida, bayan da ya shafe watanni biyar a tsare kan badakalar Naira biliyan 1.2. ...

Najeriya ba matalauciyar kasa ba ce — Oluremi Tinubu

Najeriya ba matalauciyar kasa ba ce — Oluremi Tinubu

Sai dai ta bukaci masu kudi suke taimakon marasa karfi. ...

Manchester United ta sha kashi a hannun West Ham 

Manchester United ta sha kashi a hannun West Ham 

Manchester United ta dawo mataki ma takwas a gasar Firimiyar Ingila. ...