Headlines

Matashi ya kashe budurwarsa kan N5,000

Matashi ya kashe budurwarsa kan N5,000

Wani matashi dan shekara 19 ya daba wa budurwarsa Emmanuella Ande wuka a kan kudi Naira dubu biyar a Jihar Bauchi. ...

Kotun Koli ta sanya lokacin yanke hukunci kan Zaben Gwamnan Kano

Kotun Koli ta sanya lokacin yanke hukunci kan Zaben Gwamnan Kano

Koun Koli ta kebe ranar da za ta yanke hukunci kan Shari’ar Zaben Gwawmnan Jihar Kano wanda Gwamna Abba Kabir ya daukaka zuwa gabanta. ...

Tinubu ya dawo da shirin ciyar da dalibai a makarantu

Tinubu ya dawo da shirin ciyar da dalibai a makarantu

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarnin dawo da shirin Gwamnatin Tarayya na ciyar da dalibai a makarantu. ...

Matatar Man Fatakwal ta fara aikin gwaji

Matatar Man Fatakwal ta fara aikin gwaji

Matatar Man Fatakwal ta dade ba ta aiki kamar sauran matatun mai da gwamantin Najeriya ta jima tana kashe kudin domin farfaɗo da su ...

HOTUNA: Yadda aka Karrama ma’aikata da abokan huldar kamfanin Media Trust

HOTUNA: Yadda aka Karrama ma’aikata da abokan huldar kamfanin Media Trust

Kamfanin ya karrama ma’aikatansa da abokan huldarsa da suka yi zarra a shekarar 2023 ...