Headlines

Ya kashe jami’in kotu kan kawo masa takardar sammaci

Ya kashe jami’in kotu kan kawo masa takardar sammaci

Wani mutum da aka kai wa takardar sammaci ya soka wa ma’aikacin kotun wuka ya kashe shi. ...

Dan sanda ya kashe abokin aikinsa ya harbe kansa

Dan sanda ya kashe abokin aikinsa ya harbe kansa

Wani dan sanda mai mukamin Sufeto ya kashe abokin aikinsa sannan ya harbe kansa har lahira. ...

’Yan bindiga sun sace sarki daga fadarsa a Taraba

’Yan bindiga sun sace sarki daga fadarsa a Taraba

Har cikin fardar sarkin da ke garin Pupule ’yan bindigar suka shiga suka yi awon gaba da shi da iyalan nasa ...

Miji ya kashe matarsa saboda taliyar yara

Miji ya kashe matarsa saboda taliyar yara

Mijin ya dawo daga aiki ne ya tarar matar ta dafa taliyar yara. ...

’Yan bindiga sun sace hakimi da limami a Zamfara

’Yan bindiga sun sace hakimi da limami a Zamfara

Maharan sun karbi dubu 500 sun kuma ki sakin hakimin da limamin da suka sace. ...