Zaben Adamawa: Hudu Ari ya yanke jiki gabanin gurfanar da shi a kotu
An garzaya asibita da Kwamishinan Zaben Adamawa, Hudu Yunusa Ari, bayan ya yanke jiki ya fadi ana shirin zuwa gurfanar da shi a kotu ...
An garzaya asibita da Kwamishinan Zaben Adamawa, Hudu Yunusa Ari, bayan ya yanke jiki ya fadi ana shirin zuwa gurfanar da shi a kotu ...
Shirin Najeriya a Yau na dauke da bayanin yadda za ku gane kayyakin da ba su da inganci a tashin farko. ...
Mutane biyu sun mutu a gobarar da ta tashi a gidan tsohon Gwamnan Oyo, marigayi Otunba Christopher Adebayo Alao Akala da ke garin Ogbomoso. ...
Mazauna garin Tsohuwar Kuyello a yankin Birnin Gwari na barin gidajensu a sakamakon rikicin ’yan ƙungiyar Ansaru da barayin daji a yankin. ...
Ranar Alhamis Kotun Ƙoli za ta saurari shari’ar Zaɓen Gwamnan Kano. ...