Headlines

Sojoji sun ceto mutane 38 a hannun Boko Haram a Borno

Sojoji sun ceto mutane 38 a hannun Boko Haram a Borno

Sojojin Rundunar Haɗin Gwiwa ta Ƙasa da Ƙasa sun ceto mutane 38 da ƙungiyar Boko Haram ta yi garkuwa da su a yankin Tafkin Chadi. ...

Ambaliya ta rushe gadar ta haɗa Arewa da yankin Kudu maso Yamma 

Ambaliya ta rushe gadar ta haɗa Arewa da yankin Kudu maso Yamma 

Matafiya daga Kudu da Arewa sun kasa maƙale sakamakon rushewar muhimmiyar gadar ...

DAGA LARABA: Da Gaske ’Yan Arewa Ba Sa Fita Kasashen Waje?

DAGA LARABA: Da Gaske ’Yan Arewa Ba Sa Fita Kasashen Waje?

Batun ya dauki sabon salo a shafukan sada zumunta, inda ’yan Kudancin Najeriya suke wallafa bidiyo suna tambayar: shin Hausawa suna zuwa ƙasashen waje ...

Gwamnan Kano ya ɗauki nauyin kula da marayu 95

Gwamnan Kano ya ɗauki nauyin kula da marayu 95

Gwamnan ya bayyana cewar marayun sun zama ‘ya’yansa a yanzu. ...

An fara shirye-shiryen tsige mataimakin shugaban ƙasar Kenya

An fara shirye-shiryen tsige mataimakin shugaban ƙasar Kenya

Ana zargin mataimakin da goyon bayan zanga-zangar adawa da gwamnatin shugaba William Ruto. ...