Headlines

Za a farfado da harkar wasanni don magance shaye-shayen matasa a Gombe

Za a farfado da harkar wasanni don magance shaye-shayen matasa a Gombe

Gwamnatin kuma za ta zakulo wasu hanyoyin inganta rayuwar matasa a jihar. ...

Mutum 6 sun mutu sakamakon hatsarin mota a Zamfara 

Mutum 6 sun mutu sakamakon hatsarin mota a Zamfara 

Hatsarin ya auku ne sakamakon gyaran tituna da ake yi a jihar. ...

Gaza: MDD ta amince a tsagaita wuta nan take

Gaza: MDD ta amince a tsagaita wuta nan take

Kashe 153 sun goyi bayan umarnin Majalisar Dinkin Duniya na tsagaita wuta nan take a Zirin Gaza ...

’Yan bindiga sun sako jaririya da muta 2 a Abuja

’Yan bindiga sun sako jaririya da muta 2 a Abuja

Maharan sun sako jaririyar da wasu mata biyu da suka sace a yankin. ...

Sojoji sun kwato makamai da babura a hannun ‘yan bindiga a Kaduna

Sojoji sun kwato makamai da babura a hannun ‘yan bindiga a Kaduna

Sojojin sun yi artabu da maharan inda suka raraka su sannan suka kwato makamansu. ...