’Yan sanda sun ƙwato motoci 13 a hannun ’yan fashi a Abuja
An dai ƙwato motoci 13 daga hannun waɗanda ake zargin da sauran kayayyakin da aka gano kamar na’urorin cire kuɗi na POS da kwamfutocin lapton. ...
An dai ƙwato motoci 13 daga hannun waɗanda ake zargin da sauran kayayyakin da aka gano kamar na’urorin cire kuɗi na POS da kwamfutocin lapton. ...
An bayyana cewa alƙaluman da aka fitar sun haɗa da adadin mayaƙa 30,426, mata 36,774, da yara 62,265. ...
Malaman jami’o’in gwamnati a Nijeriya sun koma kwana a ofisoshinsu saboda tsadar mai da tashin gwauron zabon kayan masarufi a kasar ...
Bafarawa ya ce, “Lokaci ya yi da matasa za su karɓi jagoranci. Idan aka ba su dama, za su taka rawar gani… ...
Jami’an Hukumar Hisbah sun kama sama da katan 200 na barasa a babbar tashar motar Sakkwato. A lokacin da yake yi wa manema labarai bayani a ranar Lara ...