Headlines

An kama mai POS kan damfarar wata mata Naira dubu 375 a Kuros Riba

An kama mai POS kan damfarar wata mata Naira dubu 375 a Kuros Riba

Tun farko matar ta zo wurinsa ne domin cire Naira 1,400, amma ya canja adadin kuɗin zuwa Naira 77,000. ...

Amurka da Isra’ila sun ƙaddamar da sabbin hare-hare a Iran

Amurka da Isra’ila sun ƙaddamar da sabbin hare-hare a Iran

Rahotanni daga Iran sun ce an ji ƙarar fashewar bama-bamai da dama a babban birnin ƙasar, Tehran, a ranar Asabar. ...

Matar kwamandan Boko Haram ta miƙa wuya ga sojoji a Borno

Matar kwamandan Boko Haram ta miƙa wuya ga sojoji a Borno

Mijinta, wanda kwamandan ‘yan ta’adda ne a yankin Mairam Buri, ya mutu a wani artabu da sojoji kwanan nan. ...

Yadda yaƙi ya ƙazanta tsakanin Pakistan da Afghanistan

Yadda yaƙi ya ƙazanta tsakanin Pakistan da Afghanistan

Pakistan ta ce ta halaka dakarun Taliban kimanin 133, tare da jikkata wasu 200, sannan suka kama 9 daga cikinsu. ...

Jadawalin zagayen ’yan 16 na Gasar Zakarun Turai ta bana

Jadawalin zagayen ’yan 16 na Gasar Zakarun Turai ta bana

Ƙiris ya rage ƙungiyoyin Italiya su yi abin kunya a gasar Champions League ta bana. ...