Headlines

An yi garkuwa da daliban Jami’ar Tarayya da ke Lafia

An yi garkuwa da daliban Jami’ar Tarayya da ke Lafia

Daliban Jami’ar Tarayya ta Lafia da ke Jihar Nasarwa sun yi zanga-zanga bayan mahara sun sace abokan karatunsu a dakunan kwanansu ...

Kudin abincin karen gidan yari fi na fursuna —CG Nababa

Kudin abincin karen gidan yari fi na fursuna —CG Nababa

Hukumar Gidajen Yari ta Najeriya ta ce tana saya wa karnukanta abincin N800 a kullum, fursunoni kuma abincin N750 ...

Matashi ya yi wa ’yar masoyiyarsa fyade

Matashi ya yi wa ’yar masoyiyarsa fyade

Wani matashi da ya yi wa ’yar masoyiyarsa fyade ya shiga hannun Hukumar Sibil Difens a garin Abeokuta na JIhar Ogun ...

’Yan sanda sun cafke matasa 7 da makamai da layu 582 a Gombe

’Yan sanda sun cafke matasa 7 da makamai da layu 582 a Gombe

’Yan sanda sun kama matasa bakwai kan laifin yin sojan gona da kuma layu 582 a garin Kaltungo a jihar Gombe ...

Kano: Abba ya nada Darakta-Janar kan tallace-tallace a titi

Kano: Abba ya nada Darakta-Janar kan tallace-tallace a titi

Gwamann Jihar Kano Abba Kabir Kano ya nada Darakta-Janar mai kula da tallace-tallace a kan tituna a cikin sabbin jami’an gwamnatinsa ...