Headlines

ADC ta yi watsi da sabon jadawalin Zaɓen 2027 da INEC ta fitar

ADC ta yi watsi da sabon jadawalin Zaɓen 2027 da INEC ta fitar

ADC ta ce sabon jadawalin na iya bai wa jam’iyya mai mulki dama sama da kowa. ...

Gobara ta tashi a fadar Sarkin Jama’a a Kaduna

Gobara ta tashi a fadar Sarkin Jama’a a Kaduna

Gobarar ta lalata wani ɓangare na fadar. ...

Tinubu ya gana da Gwamnan Bauchi a Aso Rock

Tinubu ya gana da Gwamnan Bauchi a Aso Rock

Yanzu dai Bala Mohammed ne kaɗai ya rage a matsayin gwamna daga jam’iyyar PDP a yankin Arewa Maso Gabas. ...

Tsoffin Kwamishinoni sun maka Gwamnatin Kano a kotu kan ƙwace musu motoci

Tsoffin Kwamishinoni sun maka Gwamnatin Kano a kotu kan ƙwace musu motoci

Tsoffin Kwamishinonin sun iƙirarin cewa motocin na daga cikin haƙƙoƙinsu na ofis. ...

DSS ta kama wanda ya kitsa harin coci a Kogi a 2025

DSS ta kama wanda ya kitsa harin coci a Kogi a 2025

Bayan kai harin Usman ya tsere zuwa Gombe inda ya ci gaba da kai hare-hare. ...