Headlines

Gwamnatin Najeriya ta ciyo bashin N11trn a wata guda

Gwamnatin Najeriya ta ciyo bashin N11trn a wata guda

Bashin da ake bin kasar ya karu zuwa Naira tiriliyan 31.15 daga tiriliyan 19.83 ...

Harin Jirgin yaki: Sojoji na bincike kan kisan fararen hula a sansanin ’yan ta’addan Kaduna

Harin Jirgin yaki: Sojoji na bincike kan kisan fararen hula a sansanin ’yan ta’addan Kaduna

Rundunar Sojin Saman Najeriya ta fara bincike kan harin da jiragenta suka kai kan maboyar ’yan ta’adda a Jihar Kaduna ...

Hadin Kan Kasa: Malaman Musulunci 300 sun hallara a Kwara

Hadin Kan Kasa: Malaman Musulunci 300 sun hallara a Kwara

Sun yi taron ne domin tattaunawa kan ayyukansu da naunyin da ya rataya a wuyansu na samar da hadin kan kasa ...

An yi wa fursunoni 23 afuwa albarkacin cikar Jihar Gombe shekara 28

An yi wa fursunoni 23 afuwa albarkacin cikar Jihar Gombe shekara 28

Gwamnan Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya, ya yi afuwa ga fursunoni 23 albarkacin cikar jihar shekaru 28 da samuwa. ...

NAJERIYA A YAU: Me Ya Sa ’Yan Najeriya Ba Sa Shaukin Ranar Samun ’Yancin Kai?

NAJERIYA A YAU: Me Ya Sa ’Yan Najeriya Ba Sa Shaukin Ranar Samun ’Yancin Kai?

Abin ya sauya, ba kamar yadda aka saba gani a shekarun da suka gabata ba, mutane da dama ba su ma san ana yi ba. ...