Headlines

An kashe manomi kan taƙaddama da makiyaya a Yobe

An kashe manomi kan taƙaddama da makiyaya a Yobe

A ramuwar gayya da ta biyo baya, wasu mazauna ƙauyen sun kai wa Ahmadu Inusa hari, wanda ya samu raunuka a sassa daban-daban na jikinsa yadda aka garz ...

2027: Rangadi zuwa ƙauye ya sa Malamin addini yin takarar Gwamnan Sakkwato

2027: Rangadi zuwa ƙauye ya sa Malamin addini yin takarar Gwamnan Sakkwato

Malamin ya sanar da ƙudirin nasa a wurin Tafsirin bana a birnin jiha ya ce yanke hukuncin ne biyo bayan rangadin da ya yi ne a ƙauyukka 65 a faɗin jih ...

Masallacin Al-Ahfad ya shirya buɗe baki tare da kiristoci a Gombe

Masallacin Al-Ahfad ya shirya buɗe baki tare da kiristoci a Gombe

Haɗuwar ta nuna muhimmancin zaman tare cikin lumana, tare da zama abin koyi ga sauran al’ummomi a faɗin ƙasar nan. ...

An damƙe mutane 19 da tarwatsa masu safarar miyagun ƙwayoyi

An damƙe mutane 19 da tarwatsa masu safarar miyagun ƙwayoyi

A wata sanarwa da jami’in hulɗa da jama’a na rundunar NDLEA na jihar, Sadiƙ Muhammad Maigatari, ya fitar ta yi amfani da wani sahihan bayanai da wani ...

An yi jana’izar mutanen da Lakurawa suka kashe a Masallaci a Kebbi

An yi jana’izar mutanen da Lakurawa suka kashe a Masallaci a Kebbi

Maharan sun buɗe wa masallatan hari yayin da suke tsaka da sallah a masallacin. ...